<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Yesu Ya Mutu A Kan Giciye LW584</title>
<lyrics>[V1]
 1) Yesu ya mutu a kan giciye,
 An saukar da jikinsa.
 Aka baiwa uwarsa Maryamu
 Ta yi baƙin ciki.
 (Solo - ya kira)

[V2]
 KORUS
 Da murya mai ƙarfi ya ce,
 &quot;Eli, Eli, lama sabactāni ?
 Wato ya Allah, ya Allahna,
 Don mi ka yashe ni ? &quot;

[V3]
 2) Almajirai suka dauki Yesu
 Da iznen Romawa daga hannun uwarsa
 Suka sa shi a cikin Kabari
 Suka rufe ƙofa.
 Korus

[V4]
 3) Yesu ya mutu a ran juma'a.
 An bizne shi a ran nan.
 Yesu ya tashi a ran Lahadi,
 Wato ran Paska ke nan.
 Korus</lyrics>
<hymn_number>584</hymn_number>
</song>